Hotunan shugaban sojin saman Najeriya a fagen fama

Hotunan shugaban sojin saman Najeriya a fagen fama

Shugaban rindinan sojin sama na Najeriya Air Marshal Sadique Abubakar a jiya ya kai ziyara a sansanin bayar da horo na rundunar da ke Kaduna. Dakarun rundunar suna koyan dabarun yaki da kariya ne a jeji a a karkashin jagorancin Sojojin kasar Ingila.

Hotunan shugaban sojin saman Najeriya a fagen fama

Hotunan shugaban sojin saman Najeriya a fagen fama

Ya cigaba da cewa wannan horon yana daga cikin sabin dabaru da ake koyar da dakarun sojin domin su kara samun kwarewa wurin aiki wanda zai basu daman kare kayayakin yakin rundunar sojin saman. Ya ce “Kwanakin baya an kawo mana hari a sansanin mu da ke Miaduguri, muna so mu tabbatar hakan ba zai sake faruwa ba

Hotunan shugaban sojin saman Najeriya a fagen fama

Hotunan shugaban sojin saman Najeriya a fagen fama

Daga bisani, Air Marshal Abubakar yaci abinci tare da dakurun da ke rundanar, sannan ya karamah dakuru guda biyu da lambar Karin girma saboda jarumtaka ta kwazo da suka nuna a lokacin da suke gwagwarmaya da yan ta’ada yankin gabas maso arewacin Najeriya. Wanda aka karama sune Sergent laku Ibrahim da lance Corporal Yakubu Zachariah.

Hotunan shugaban sojin saman Najeriya a fagen fama

Dakarun sojojin saman Najeriya cikin aiki

Hotunan shugaban sojin saman Najeriya a fagen fama

Shugaban sojin saman Najeriya yana karama wani daga cikin sojojin

Hotunan shugaban sojin saman Najeriya a fagen fama

Shugaban sojin saman Najeriya yana cin abinci tare da dakarun soji masu kara koyan aiki

Hotunan shugaban sojin saman Najeriya a fagen fama

Hotunan shugaban sojin saman Najeriya a fagen fama

Ya mika godiyan sa ga dakarun sojin Ingila domin hadin gwiwa da sukeyi. Tuni shugaban ya koma babban birnin tarayya Abuja domin cigaba da aikin sa.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel