Kara-kara-kaka! Majalisar wakillai ta sha alwashin gayyato tsohon shugaba Jonathan don bincike

Kara-kara-kaka! Majalisar wakillai ta sha alwashin gayyato tsohon shugaba Jonathan don bincike

- Majalisar wakilai ta sha alwashin gayyato tsohon shugaba Jonathan

- Kwamitin majalisar ne dai ya bayyana haka a jiya

- Za'a kirawo shugaban ne domin ya bada ba'asi game da cinikin rijiyar mai ta Malabu

Kwamitin majalisar wakillan Najeriya da ke binciken tabargazar da aka tafka a wajen cinikin rijiyar mai wadda aka fi sani da Malabu da yakai zunzuruntun kudi har $1.3biliyan ya sha alwashin taso keyar tsohon shugaba Jonathan domin ya yi masu bayani.

Shugaban kwamitin Rasaq Atunwa ya bayyana cewa tuni dai har ya umurcin akawun majalisar da ya rubuta takarda cewar sana neman tsohon shugaban yazo ya basu bayani game da yadda lamarin ya faru.

Kara-kara-kaka! Majalisar wakillai ta sha alwashin gayyato tsohon shugaba Jonathan don bincike

Kara-kara-kaka! Majalisar wakillai ta sha alwashin gayyato tsohon shugaba Jonathan don bincike

NAIJ.com ta samu labarin cewa kwamitin ya ce zai gayyaci Mista Jonathan ne saboda shi ne shugaban Najeriya a lokacin da aka cimma cinikin, wanda kuma ake zargin cewar an yi sama da fadi da dala biliyan daya daga kudin cinikin.

Sannan kuma shugaban kwamitin ya kara da cewa an ambaci sunan tsohon shugaban na Najeriya sosai a binciken da aka yi a garin Milan da ke can kasar Italiya.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel