Assha! Dan aji daya a Sakandare yayi wa yar ajin su ciki

Assha! Dan aji daya a Sakandare yayi wa yar ajin su ciki

- Abun magana baya karewa a doron duniyar nan

- Wani matashi dan aji daya a Sakandare ya dirkawa yar ajin su ciki

- Uwar yarinyar ta garzaya kotu ta bukaci a biyata diyya

Mahaifiyar wata yarinya ta garzaya kotu a garin Abuja inda ta bukaci kotun da ta tilastawa wani yaro biyar diyar ta zunzuruntun kudin da suka kai N800,000 sakamakon cikin da yayi wa yar'ta.

Mahaifiyar yarinyar mai suna Rhoda Joshua ta bayyanawa kotun cewa yaran dukan su yan aji daya ne a wata makarantar Sakandare inda na mijin yayi wa diyar ta ciki.

Assha! Dan aji daya a Sakandare yayi wa yar ajin su ciki

Assha! Dan aji daya a Sakandare yayi wa yar ajin su ciki

NAIJ.com ta tsinkayin uwar tana cewa: “A matsayi na ta mahaifiyar ta na yi kokarin nuna mata mahimmancin sa kai a karatunta ta rabu da wannan soyayya da take yi da Jon amma abin ashe ba haka aba.”

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel