Har yanzu ana ci gaba da yi wa Hausawa da Fulani kisan gilla a tsaunin Mambilla

Har yanzu ana ci gaba da yi wa Hausawa da Fulani kisan gilla a tsaunin Mambilla

- Ana ci gaba da kashe Hausawa da fulani a tsaunin Mambilla

- Shugabannin Hausawa da Fulani na yankin sun fice taron da aka kirasu a fusace

- Kungiyar CAN ce ta shirya taro a jihar Taraba

Shugabannin gamayyar kungiyoyin Hausawa da kuma fulani dake a yankin tsaunin Mambilla a jihar Taraba sun fice daga wani taron sasanci da akeyi a fusace.

Shugabannin sun bayyana cewa babu dalilin da zai sa su cigaba da zama a dakin taron tattaunawar alhali kuma al'ummar da suke wakilta ana ci gaba da kashe su.

Har yanzu ana ci gaba da yi wa Hausawa da Fulani kisan gilla a tsaunin Mambilla

Har yanzu ana ci gaba da yi wa Hausawa da Fulani kisan gilla a tsaunin Mambilla

NAIJ.com ta samu labarin cewa kungiyar Kristocin Najeriya reshen jihar ta Taraba watau Christian Association of Nigeria (CAN) a turance ce dai ta shirya wannan taron.

Da yake jawabi a madadin sauran Hausawa da Fulanin, shugaban kungiyar Miyetti Allah yace kawai taron shan shayi ne idan dai har baza'a hukunta wadanda suke da hannu ba a rikicin.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel