An tsinci wani jariri rufe a cikin kwali a Maƙabartar Kaduna (HOTUNA)

An tsinci wani jariri rufe a cikin kwali a Maƙabartar Kaduna (HOTUNA)

- An tsinci wani jariri da ransa wanda aka jefar cikin makabarta

- Wannan jariri an tsince shi ne a jihar Kaduna

A ranar Laraba 5 ga watan Yuli ne aka tsinci wani jariri a cikin mabarta rufe a cikin wani Kwalin ruwan Faro a jihar Kadu, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.

Wani ma’abocin kafar sadarwa ta Facebook Madu Mahammad Isah ne ya bayyana haka a shafinsa na Facebook inda ya daura hotunan jaririn.

KU KARANTA: Mahaukaciya da ta haihu ta samu tallafi daga gwamnati (hotuna)

Shi dai wannan yaro karami an tsince shi ne a cikin mabartar unguwar Kinkinau dake kusa da makarantar sakandari ta Chanchangi dake jihar Kaduna ne.

An tsinci wani jariri rufe a cikin kwali a Maƙabartar Kaduna (HOTUNA)

Jaririn

Tuni ne dai wasu daga cikin jama’an da suka taru yayin da lamarin ya auku suka garzaya da jaririn ga hukumomin da abin ya sha fa.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Halin da masu nakasa ke ciki, abin tausayi ne:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel