Najeriya zata fara fita da gasasshiyar gyadar kashu zuwa kasar Japan – Audu Ogbeh

Najeriya zata fara fita da gasasshiyar gyadar kashu zuwa kasar Japan – Audu Ogbeh

- Kasar Najeriya zata fara fitar da gassashiyar gyadar kashu zuwa kasar Japan

- Tuni da ta fara fitar da doya kasashen waje

- Ministan harkan noma da ci gaban karkara ne ya sanar da hakan a jiya Talata

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa tana shirin fitar da samfurin doya, gassashiyar gyadar kashu zuwa kasar Japan, Birtaniya, kasar Amurka da kuma kasashen Turai.

NAIJ.com ta rahoto cewa ministan noma da ci gaban karkara, Cif Audu Ogbeh, wanda ya bayyana hakan a jihar Lagas, a jiya Talata, 4 ga watan Yuli ya ce tuni an fara fitar da doya.

Najeriya zata fara fita da gasasshiyar gyadar kashu zuwa kasar Japan – Audu Ogbeh

Najeriya zata fara fita da gasasshiyar gyadar kashu zuwa kasar Japan – Audu Ogbeh

“Za’a kai kayayyakin kasuwanni ne don miliyoyin ‘yan Afrika, musamman ‘yan Najeriya dake zaune a kasashen waje, da suke son su siya doya su ci.

Najeriya zata fara fita da gassashiyar gyadar kashu zuwa kasar Japan – Audu Ogbeh

Najeriya zata fara fita da gassashiyar gyadar kashu zuwa kasar Japan inji Audu Ogbeh

“Ga wadanda zasu fi son garin doya da sakwara, ma’aikatar ta bayyana kamfanoni biyar da zasu mayar da doya zuwa wadannan abubuwan."

KU KARANTA KUMA: Ina da wani buri! Kalli bidiyon Maitama Sule yana magana kafin mutuwar shi

Ministan ya kuma bayyana cewa “Najeriya na fuskantar matsa lamba kan ta fitar da gassashen gyadar kashu ga kasar Japan da kuma duk wani nau’I na wake da sauransu zuwa Indiya.”

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel