Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa a yau, anyi shiru na minti guda ga Maitama Sule (hotuna)

Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa a yau, anyi shiru na minti guda ga Maitama Sule (hotuna)

- Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa a yau

- Anyi shiru na minti guda ga marigayi Danmasanin Kano, Maitama Sule

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa da akayi a yau Laraba, 4 ga watan Yuli.

A yayin zaman an gudanar da shiru na tsawon minti guda domin nuna jimami ga mutuwar marigayi tsohon ministan Najeriya kuma Danmasanin Kano, Alhaji Yusuf Maitama Sule.

A jiya ne dai NAIJ.com ta rahoto cewa majalisar dattawan Najeriya ta yi barazanar tsige mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a kan wani furuci da ya yi na cewa majalisar dokoki bata da iko a kan nade-naden mukamai.

KU KARANTA KUMA: Ina da wani buri! Kalli bidiyon Maitama Sule yana magana kafin mutuwar shi

Wannan ya fusata majalisar har ta yi barazanar sanya kafar wando guda da fadar shugaban kasar, harma ta ce zata dakatar da duk wani nade-nade na bangaren zartarwa har sai mukaddashin shugaban kasar ya janye furucinsa.

Ga hotunan zaman a kasa:

Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa a yau, anyi shiru na minti guda ga Maitama Sule (hotuna)

Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa a yau

Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa a yau, anyi shiru na minti guda ga Maitama Sule (hotuna)

Anyi shiru na minti guda ga Maitama Sule

Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa a yau, anyi shiru na minti guda ga Maitama Sule (hotuna)

Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa a yau, anyi shiru na minti guda ga Maitama Sule

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taran aradu da ka: wata Hajiya ta dauki gabaran biya ma Mijinta sadaki don ya yo mata kishiya

Taran aradu da ka: wata Hajiya ta dauki gabaran biya ma Mijinta sadaki don ya yo mata kishiya

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel