Obasanjo tare da wasu gwamnoni sunyi ta’aziyya ga Ganduje kan mutuwar Danmasanin Kano

Tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo tare da gwamnonin jihar Niger da Adamawa, Abubakar Sani Bello da Bindo Umar Jibrilla sun kai ziyara gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje domin yi masa ta’aziyyar babban rashi da akayi na dan masanin Kano, Alhaji Yusuf Maitama Sule.

Tun bayan rasuwar Alhaji Yusuf Maitama Dan Masanin Kano a ranar Litinin 3 ga watan Yuli, al’umman kasar da dama ke ta mika ta’aziyyar su ga yan’uwa da abokan arziki.

A jiya Talata, 4 ga watan Yuli ne akayi jana’izar marigayin inda aka sada sa da gidansa ta gaskiya bayan kawo gawar sa daga kasar Masar, inda rasu bayan jinyan rashin lafiya.

KU KARANTA KUMA: Ina da wani buri! Kalli bidiyon Maitama Sule yana magana kafin mutuwar shi

NAIJ.com ta tattaro maku hotunan ziyarar da shugabannin suka kai ma Ganduje:

Obasanjo tare da wasu gwamnoni sunyi ta’aziyya ga Ganduje kan mutuwar Danmasanin Kano

Obasanjo tare da wasu gwamnoni sunyi ta’aziyya ga Ganduje kan mutuwar Danmasanin Kano

Obasanjo tare da wasu gwamnoni sunyi ta’aziyya ga Ganduje kan mutuwar Danmasanin Kano

Danmasanin Kano ya rasu a ranar Litinin, 3 ga watan Yuli

Obasanjo tare da wasu gwamnoni sunyi ta’aziyya ga Ganduje kan mutuwar Danmasanin Kano

Al’umman kasar da dama na ci gaba da mika ta’aziyyar su ga yan’uwa da abokan arziki

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan

NAIJ.com
Mailfire view pixel