Wuya! Patience Jonathan ta janye karar da ta shigar akan EFCC

Wuya! Patience Jonathan ta janye karar da ta shigar akan EFCC

- Patience Jonathan ta janye karar da shigar akan EFCC

- Alkalin kotun ya ci ta tarar N50,000 a dalilin hakan

- Ta dai shigar da EFCC kara ne sakamakon kwace mata kadarori da tayi

Labarin da muka samu yana nuni da cewa babbar kotun tarayya dake a garin Fatakwal taci uwar gidan tsohon shugaban Najeriya Patience Jonathan tarar N50,000 saboda janye karar da ta shigar akan hukumar EFCC.

Mun samu wannan ne dai daga wata sanarwar da mai magana da yawun ta Wilson Uwajiren ya fita game da zancen.

Wuya! Patience Jonathan ta janye karar da ta shigar akan EFCC

Wuya! Patience Jonathan ta janye karar da ta shigar akan EFCC

NAIJ.com dai ta tuna cewa a farkon shekarar nan cikin watan biyu na Fabrairu uwar gidan tsohon shugaban kasar na Najeriya Patience Jonathan ta maka hukumar EFCC kara a kotu sakamakon kadarorin ta da aka kwace.

Jonathan, Sammie Somiari ya sanar da kotun cewa ta janye karar, a inda lauyan EFCC, Oni ya bukaci kotun da ta ci tarar ta Naira 50,000 a matsayin kudaden da suka kashe wajen mayarda martani akan karar.

Mai shari’a Seidu ya amsa bukatun bangarorin biyu.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan

PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan

PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan
NAIJ.com
Mailfire view pixel