Rikita-Rikita: Majalisa ta aika da sakon sammaci zuwa ga Minista Fashola

Rikita-Rikita: Majalisa ta aika da sakon sammaci zuwa ga Minista Fashola

- Yan majalisar wakillai sun bukaci Minista Fashola ya gurfana a gaban su

- Yan majalisau sun ce yazo yayi masu bayani

- Ana takun saka tsakanin ministan da kuma yan majalisar

Yan majalisun wakilai na Najeriya tuni sun bukaci babban ministan nan na Gwamnatin Buhari Mista Babatunde Fashola da ke kula da makamashi da gidaje da kuma banyan ayyuka da ya gurfana a gaban su.

Yan majalisun dai sun yi masa wannan kiranyen ne saboda a cewar su ya zo yayi masu karin harke game da maganganun da yake yi dangane da sauye-sauyen da suka gabatar a kasafin kudin bana.

Rikita-Rikita: Majalisa ta aike da sakon sammaci zuwa ga Minista Fashola

Rikita-Rikita: Majalisa ta aike da sakon sammaci zuwa ga Minista Fashola

NAIJ.com dai ta samu labarin cewa a baya-bayan nan ne dai wasu jaridu suka ruwaito Minisatan yana zargin majalisun na Najeriya da cire wasu manyan ayyukan dake a cikin kasafin kudin.

Majiyar mu ta yi kokarin jin ta bakin bangaren minista Babatunde Fashola dan jin martanin da za su maida, amma hakan ba ta samu ba.

Amma za mu kawo martaninsa a shirye-shiryenmu na gaba.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kasafin kudi: Za a kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Kasafin kudi: Za a kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel