Yusuf Maitama jami'a ce mai zaman kanta - Nuhu Ribadu

Yusuf Maitama jami'a ce mai zaman kanta - Nuhu Ribadu

- Nuhu Ribadu ma yayi magana game da Dan Masani

- Tsohon shugaban na EFCC yace Dan Masani kamar Jami'a ne

Shugabannin a Najeriya na ci gaba da yaba wa tare da mika ta'aziyyarsu bisa rasuwar tsohon Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Dan Masanin Kano, Alhaji Yusuf Maitama Sule, wanda ya rasu a farkon makon nan.

Shima dai tsohon shugaban hukumar nan ta EFCC watau Nuhu Ribadu ya bayyana cewa shi marigari Dan Masanin tamkar wata jami'ace mai zaman kanta.

Yusuf Maitama jami'a ce mai zaman kanta - Nuhu Ribadu

Yusuf Maitama jami'a ce mai zaman kanta - Nuhu Ribadu

NAIJ.com ta tsinkayo Malam Ribadu din yana cewa hakika zama da Dan Masani marigayi tamkar zama ne a wata babbar jami'a saboda mutum zai karu sosai.

Nuhu Ribadu ya kara da cewa tabbas idan dai har ka hadu da shi to tabbas sai ka karu da wasu muhimman abubuwa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu, Inji Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu, Inji Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel