Afuwa ga Barayi: Kungiyar musulmai sun bukaci ayi wa wadan da suka kirkiri kudurin kiranye

Afuwa ga Barayi: Kungiyar musulmai sun bukaci ayi wa wadan da suka kirkiri kudurin kiranye

- Kungiyar musulmai sun yi Allah wadai da kudurin yi wa barayi afuwa

- Kungiyar sunyi kira da ayi wa dan majalisar da ya gabatar da kudurin kiranye

Wata kungiyar yan uwa Musulmi mai suna The Muslim Media Watch Group of Nigeria a turance sun ce kudurin dokar nan da majalisa ke neman aiwatar wa na yi wa barayin Gwamnati afuwa ba zai haifar wa da kasar da mai ido ba.

Kungiyar sunyi wannan bayanin ne a cikin wata sanarwar da suka fitar ta bakin shugaban kungiyar Ibrahim Abdullahi a jiya a garin Abuja.

Afuwa ga Barayi: Kungiyar musulmai sun bukaci ayi wa wadan da suka kirkiri kudurin kiranye

Afuwa ga Barayi: Kungiyar musulmai sun bukaci ayi wa wadan da suka kirkiri kudurin kiranye

NAIJ.com ta samu labarin da ga nan ne ma sai kungiyar ta bukaci al'ummar jihar Ebonyi da su fara shirin yi wa dan majalisar nasu wanda kuma shine ya gabatar da kudurin a zauren majalisar kiranye.

A kwanan baya ne dai dan majalisa Linus Okorie daga jihar Ebonyi ya gabatar da kudurin inda yake bukatar a ba barayin Gwamnati afuwa domin su maido kudin da suka sata.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel