Hajji Ibadan Allah: Za’a fara jigilan maniyyata daga 30 ga watan Yuli

Hajji Ibadan Allah: Za’a fara jigilan maniyyata daga 30 ga watan Yuli

- Maniyyata aikin Hajji zasu fara tashi zuwa kasar mai tsarki a watan Yuli

- Daga ranar 30 ga watan Yuli ne ake sa ran fara jigilansu

A ranar 30 ga watan Yuli ne ake sa ran maniyyata aikin Hajji zasu fara tashi zuwa kasa mai tsarko don gabatar da Ibadan aikin Hajj, kamar yadda hukumar jin dadin alhazai, NAHCON ta tabbatar.

Mai magana da yawun NAHCON, Alhaji Uba Mana ne ya sanar da haka, inda yace tuni aiki yayi nisa akan maniyyata su 40,000 da ake sa ran sune diban fari, inji rahoton Premium Times.

KU KARANTA: Kotu tayi watsi da ƙarar da tsohon shugaban Kwastam Dikko Inde ya shigar da EFCC

Sa’annan Kaakakin ya shawarci sauran maniyyata da suka fara biyan kudadensu dasu cikashe kudin nasu tun kafin lokaci ya kure, Uba Mana ya kara da bukatar gwamnatocin jihohi dasu fara yi ma maniyyata allurer riga kafi.

Hajji Ibadan Allah: Za’a fara jigilan maniyyata daga 30 ga watan Yuli

Dakin Ka'abah

Maniyyatan jihohin Kaduna, Neja, Zamfara, Kano da Kebbi ne kan gaba wajen kammala biyan kudaden sun a aikin Hajjin bana, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Matsalar satar kudi a Najeriya ba talaka ba maikudi, Kalla:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel