Kotu tayi watsi da ƙarar da tsohon shugaban Kwastam Dikko Inde ya shigar da EFCC

Kotu tayi watsi da ƙarar da tsohon shugaban Kwastam Dikko Inde ya shigar da EFCC

- Abdullahi Dikko Inde ya fuskanci kalubale a gaban kotu

- Tsohon shugaban hukumar kwastam ya shigar da EFCC kara ne

Babbar Kotun tarayya dake zamanta a jihar Kaduna tayi watsi da karar da tsohon shugaban hukumar Kwastam , Abdullahi Dikko Inde ya shigar da EFCC gabanta.

Dikko Inde ya shigar da EFCC kara ne dangane da motoci 17 da aka samu a gidansa dake kan titin Kaduna zuwa Abuja, wanda hukumar ta kwace.

KU KARANTA: Masu gudu: EFCC tayi carafken cafke tsohon gwamnan jihar Jigawa a Abuja

Wannan ne ya sanya tsohon shugaban kwastam Dikko Inde kai kara gaban kotu domin dakatar da EFCC daga kwace masa motocinsa.

Kotu tayi watsi da ƙarar da tsohon shugaban Kwastam Dikko Inde ya shigar da EFCC

Dikko

Sai dai a ranar Talata 4 ga watan Yuli ne alkalin kotun yayi watsi da karar da Dikko Inde ya shigar gabansa, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.

Ga wasu daga cikin motocin da ake takaddama akansu:

Kotu tayi watsi da ƙarar da tsohon shugaban Kwastam Dikko Inde ya shigar da EFCC

Motocin Inde

Kotu tayi watsi da ƙarar da tsohon shugaban Kwastam Dikko Inde ya shigar da EFCC

Motocin Dikko

Kotu tayi watsi da ƙarar da tsohon shugaban Kwastam Dikko Inde ya shigar da EFCC

Motocin Dikko

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Nifa zanyi sata idan ba'ayi hankali ba, inji wani, Kalla:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel