Surukan Ahmed Musa ýan ƙabilar Ogoja sun shirya masa ƙayataccen biki (HOTUNA)

Surukan Ahmed Musa ýan ƙabilar Ogoja sun shirya masa ƙayataccen biki (HOTUNA)

- An cigaba da shagulgulan bikin auren Dan wasa Ahmed Musa

- Dan wasan dai ya rabu da matarsa ta fari, Jamila, inda ya auro Juliet

An gudanar da bikin gargajiya na al’adar yan Kabilar Ogoja dake jihar Kros Ribas domin tabbatar da cika shika shikan auren sa da amaryarsa Juliet.

NAIJ.com ta ruwaito daga jaridar Rariya yadda aka gudanar da wannan bikin al’adan gargajiya cikin kasaita da kawa da nuna arziki, yayin da iyayen Amarya Juliet suka shirya bikin na gani na fada.

KU KARANTA: Tuna baya: Kalli hotunan Maitama Sule yayin dayake ganiyar ƙuruciyarsa

Jama’a da dama sun halarci bikin, ciki har da abokanan Ango, kawayen Amarya, yan uwan Ango, da Yan uwan Amarya, da sauran abokan arziki.

Surukan Ahmed Musa ýan ƙabilar Ogoja sun shirya masa ƙayataccen biki (HOTUNA)

Ahmed Musa da Juliet

Ga dai hotunan nan yadda majiyar NAIJ.com ta dauko su.

Ga sauran hotunan:

Surukan Ahmed Musa ýan ƙabilar Ogoja sun shirya masa ƙayataccen biki (HOTUNA)

Amarya da Ango

Surukan Ahmed Musa ýan ƙabilar Ogoja sun shirya masa ƙayataccen biki (HOTUNA)

Yan uwan Ahmed Musa

Surukan Ahmed Musa ýan ƙabilar Ogoja sun shirya masa ƙayataccen biki (HOTUNA)

Amarya da Ango

Surukan Ahmed Musa ýan ƙabilar Ogoja sun shirya masa ƙayataccen biki (HOTUNA)

Ahmed Musa

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wai ina shugaba Buhari?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnoni ne ke bata yaki da cin hanci da shugaba Buhari ke yi - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni ne ke bata yaki da cin hanci da shugaba Buhari ke yi - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni basa bawa shugaba Buhari hadin kai a yakin da yake yi da cin hanci - Jigo a jam'iyyar APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel