In an raba Kasar nan ba za mu bi Arewa ba Inji ‘Yan Arewa maso tsakiya

In an raba Kasar nan ba za mu bi Arewa ba Inji ‘Yan Arewa maso tsakiya

– Tsohon Minista Jerry Ghana yace za su bar Arewacin Najeriya

– Ministan yace Yankin su ba za su zauna cikin Najeriya ba

– Farfesa Jerry Ghana yayi wannan bayani ne a wani coci

Wani tsohon Ministan yada labarai yace su fa ba ‘Yan Arewa ba ne. Yake cewa idan har an raba kasar nan to ba za su tsaya Najeriya ba. Ana dai yi wa Yankin Arewa maso tsakiya kallon Arewacin kasar.

In an raba Kasar nan ba za mu bi Arewa ba Inji ‘Yan Arewa maso tsakiya

Matasan Arewa da ke wa Inyamurai barazana

Tsohon Ministan yada labarai Farfesa Jerry Ghana yace idan fa aka tashi raba kasar nan to su fa ba ‘Yan Arewa ba ne. Farfesan yace babu dalilin da zai sa su tsaya tare da sauran ‘Yan Arewa a kasa daya.

KU KARANTA: Mai magana da bakin Shugaba Abacha ya cika

In an raba Kasar nan ba za mu bi Arewa ba Inji ‘Yan Arewa maso tsakiya

Jerry Ghana yace za su bar Arewacin Najeriya

Farfesa Ghana yake fada a Coci cewa Arewa za su kama hanyar su yayin da su kuma za su tsaya Yankin su na tsakiyar kasar. Haka kuma tsohon Ministan ya soki Farfesa Ango Abdullahi kan matsayar sa ga Inyamuran da ke Arewa.

Shugaban matasan nan na Arewa yace maganar korar Inyamurai daga Yankin da sake. Shettima Yerima ne ya ba Inyamuran wa’adi na su bar Arewa kwanakin baya wanda hakan ya jawo ce-ce-ku-ce kasar.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ko 'Yan Najeriya sun gaji da Shugaban kasa Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel