Hadimar Buhari ta mayar wa da Fayose martani

Hadimar Buhari ta mayar wa da Fayose martani

- Gwamnan Jahar Ekiti Ayodele Fayose ya dage kan Shugaba Buhari na nan rai ka-kwai mutu-kakwai

- Zuwan Aisha Buhari Kasar Ingila ya kara tabbatawar wa Gwamnan halin da Buhari yake ciki

- Hadimar Buhari Lauretta ta caccaki Fayose akan batun rashin lafiyar Buhari

Hadimar Buhari Lauretta Onochie ta mayarwa da Gwmanan Jahar Ekiti Ayo Fayose martani game da rashin Lafiyar Buhari. Fayose ya dage Buhari na nan rai ka-kwai mutu-kakwai a asibiti a Kasar Ingila.

Tafiyar Aisha Buhari zuwa Kasar Ingila ne ya sa Fayose ya dage kan Buhari na nan rai ka-kwai mutu ka-kwai.

Maitamakiyar Buhari ta mayar wa da Fayose martani

Maitamakiyar Buhari ta mayar wa da Fayose martani

Ku Karanta Kuma: An gano wata masana'antar makamai a Kudu

A shafin Onochi na Tuwita ya bayyana zuwan Aisha Buhari Kasar Ingila ya hada da zuwa Addis Ababa ne domin halaratar taro a ranar litinin.

Duk da labarin na zuwan Aisha Buhari Kasar Ingila bai sa Gwamna Fayose ya janye maganar da ya fadi ba akan rashin lafiyar shugabna kasa.

A halin yanzu ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya aiko wa da Gwamnatin Jahar Kano da wasikar ta’aziyyar rasuwar Dan Masanin Kano Maitama Sule. Wasikar ta bayyana lallai an yi bababn rashi a rasuwar Maitama Sule.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel