YANZU YANZU: Kakakin marigayi Abatcha Attah ya mutu a Jos

YANZU YANZU: Kakakin marigayi Abatcha Attah ya mutu a Jos

David Attah, babban sakataren labarai na marigayi shugaban kasar Najeriya, Sani Abacha ya mutu.

Jaridar Premium Times ta rahoto cewa Attah ya mutu ne a wani asibitin kudi dake Jos, jihar Plateau, inda yake jinya.

Koda dai ba’a bayyana cikakken bayani a kan rashin lafiyarsa ba, amma an rahoto cewa Attah ya rasu a ranar Talata, 4 ga watan Yuli, 2017 a cewar dansa, Emmanuel.

KU KARANTA KUMA: Rashin lafiyar buhari ya tsananta, dole ya yi murabus – Fayose ya maida martani ga komawar Aisha Landan

YANZU YANZU: Kakakin marigayi Abatcha Attah ya mutu a Jos

Kakakin marigayi Abatcha Attah ya mutu a Jos

An rahoto cewa marigayi Attah ya yi ma tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Abdulsalami Abubakar aiki, bayan ya gaji Abacha.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kalli wannan bidiyo na NAIJ.com a kasa:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel