Wannan harka ce ta kaina.. ban daukeshi komai ba - Bukar Abba Ibrahim yayi furuci bayan bidiyon da aka saki akansa

Wannan harka ce ta kaina.. ban daukeshi komai ba - Bukar Abba Ibrahim yayi furuci bayan bidiyon da aka saki akansa

An saki bidiyon wani sanatan majalisar dokokin tarayya wanda ke wakiltan mazabar Yobe ta yamma, Bukar Abba Ibrahim, wanda ke nuna shi tare da karuwai biyu cikin Otal.

Amma Bukar Abba ya bayyanawa jaridar Premium Times cewa ai ba wani laifi yayi kuma kawai anyi ne domin bata masa suna.

“ Wannan harka ce ta kaina. Me ya hada kasancewa na da mace da jama’a? Kun san abinda mutane keyi; zasu tambayeka abu kuma idan ka hanasu, zasuyi kokarin bata maka suna idan zasu iya.”

Wannan harka ce ta kaina.. ban daukeshi komai ba - Bukar Abba Ibrahim yayi furuci bayan bidiyon da aka saki akansa

Wannan harka ce ta kaina.. ban daukeshi komai ba - Bukar Abba Ibrahim yayi furuci bayan bidiyon da aka saki akansa

“Da cewa akayi nayi musu fyade ne, wannan abu daban ne, Amma domin kawai ni ma’aikacin gwamnati ne bani da hurumin sakatawa in wahala?”

“Kawai an fada min abun ne kamar wasa kuma ban daukeshi komai ba. Wannan abu ne da ya faru tsakanin balagaggu guda 2.”

“Na kaddamar da bincike ckan dalilin da yasa yake cigaba da yaduwa,”.

KU KARANTA: Nnamdi Kanu yayi amai ya lashe

Jaridar Sahara Reporters ta saki bidiyon ne ranan Lahadi inda aka ga sanatan zindir yana neman kayan cikinsa kuma yana tare da wasu yan mata suna daukar bidiyon

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel