Wani Ministan Buhari ya shirya zama Gwamna

Wani Ministan Buhari ya shirya zama Gwamna

– Adebayor Shittu yace yana sa ran zama Gwamnan Jihar sa

– Ministan yana sa ran gaje kujerar Gwamna Abiola Ajimobi

– Ba yau ne Ministan ya fara nuna wannan kudirin na sa ba

Ministan sadarwa na kasa ya ce zai nemi takarar Gwamna. Adebayor Shittu ya yabawa kokarin Gwamna mai ci Ajimobi. Sai dai yace idan ya hau mulki zai kere aikin da Gwamnan yayi.

Wani Ministan Buhari ya shirya zama Gwamna

Hoton Ministan sadarwa na kasa daga Majalisa

Adebayor Shittu wanda shi ne Ministan sadarwa na kasa a yanzu zai fito takarar Gwamnan Jihar sa Oyo a zabe mai zuwa. Ministan ya bayyana haka ne a wata hira da yayi a Rediyo inda yace ba ya jin shakkan duk wani ‘Dan takara.

KU KARANTA: Yakubu Gowon ya gargadi 'Yan Najeriya

Wani Ministan Buhari ya shirya zama Gwamna

Hoton Ministan Buhari daga NAIJ.com

Gwamnan yana sa ran zama Gwamnan Jihar Oyo na gobe wanda ba tun yau ya fara takara ba. Minista Adebayor Shittu ya yabawa kokarin Gwamna mai ci Ajimobi amma yayi alkawarin kawo wasu sababbin ayyuka idan ya samu darewa mulki.

Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai Dimeji Bankole ya bayyana cewa tsohon Shugaban kasar nan Cif Olusegun Obasanjo ya fara jawo abin da ya kashe Jam’iyyar PDP domin gudun wasu su yi karfi a Jam’iyyar lokacin.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Jama'a sun yi magana game da barin addinin su domin kudi [Bidiyo]

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel