Gurgun da yake neman kudi ba bara ba, dubi hotunan aikin da yake

Gurgun da yake neman kudi ba bara ba, dubi hotunan aikin da yake

- A kasashen mu na arewa, zaka samu wasu koda dan-yatsansu ne ya karkace, sai su ce su sun nakasa, don haka basu da wani katabus banda suyi bara a tituna.

An sami wasu lokuta da dama da akan sami masu nakasa suna iyaka kokarin su su rayu bida aminci da daraja. Ana ganin irin wannan a wurin wasu kabilun, inda su kuma hausawa suka zabi bara a matsayin wata hanya ta neman kudi.

Gurgun da yake neman kudi ba bara ba, dubi hotunan aikin da yake

Gurgun da yake neman kudi ba bara ba, dubi hotunan aikin da yake

A kasashen mu na arewa, zaka samu wasu koda dan-yatsansu ne ya karkace, sai su ce su sun nakasa, don haka basu da wani katabus banda suyi bara a tituna.

Dubi wannan hoton zaku ga wannan musaki da yadda yake kwadagonsa na zuba kankare, da dakon sumunti, duk domin ya gujewa wulakancin bara da rokon mutane.

Wannan dai wani Injiniya ne mai suna Mhammad Mala Sheriff ne ya dauke shi aiki, ya kuma yada hoton ta shafinsa na dandalin facebook, inda yake jinjina wa jarumin, da kuma godiya ga ubangiji da ya bashi lafiya da kafafu.

Ku biyo mu a shafukanmu na sada zumunta:

Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa

Twitter: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel