An yi babban rashi na rasuwar Alhaji Maitama Yusuf - El-Rufai

An yi babban rashi na rasuwar Alhaji Maitama Yusuf - El-Rufai

– An yi babban rashi na rasuwar Alhaji Maitama Yusuf Inji El-Rufai

– Gwamnatin Kano tuni ta bada hutu domin makokin Marigayin

– Mal. Nasir El-Rufai yayi addu’a Allah ya jikan tsohon Ministan

Tabbas rasuwar Dan Masanin Kano ya bar gibi Najeriya. Hakan ta sa Gwamnan Kaduna ya aika ta’aziyyar sa. Mal. Nasir El-Rufai yace ba karamar rashi aka yi ba.

An yi babban rashi na rasuwar Alhaji Maitama Yusuf - El-Rufai

El-Rufai yayi addu’a Allah ya jikan Danmasani

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya taya sauran Jama’a ta’aziyar Marigayi Ambasada Yusuf Maitama Sule da ya rasu yau a Birnin Masar. Gwamnan yace an yi babban rashi a Najeriya.

KU KARANTA: Abin da ya sa ba za a taba mantawa da Dan Masani ba

An yi babban rashi na rasuwar Alhaji Maitama Yusuf - El-Rufai

Ambasada Yusuf Maitama Sule da Farfesa Osinbajo

Marigayi Dan Masanin Kano Amabasada Yusuf Maitama ya rike mukamai da dama ciki har da Minista da kuma Jakadan kasar a Majalisar dinkin Duniya. Gwamnan yace an yi rashin Dattijon da yak ware wajen iya magana.

Ku na sane cewa Dan Masani mutum ne da ya iya magana kwarai da gaske. Gwamnatin Jihar Kano ta bada hutu domin makokin Marigayin. Kun dai ji daga NAIJ.com cewa rasuwar Maitama Sule Dan Masanin Kano ya bar gibi Najeriya.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yan Najeriya sun fara neman inda Shugaban kasar su ya shige

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnoni basa bawa shugaba Buhari hadin kai a yakin da yake yi da cin hanci - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni basa bawa shugaba Buhari hadin kai a yakin da yake yi da cin hanci - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni basa bawa shugaba Buhari hadin kai a yakin da yake yi da cin hanci - Jigo a jam'iyyar APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel