Kuyi ma shugaba Buhari addu’a a maimakon kai kara kotu– Shehu Sani

Kuyi ma shugaba Buhari addu’a a maimakon kai kara kotu– Shehu Sani

Sanata mai wakiltan Kaduna da tsakiya, Shehu Sani, ya mika kokon rokonsa ga jama’a akan yiwa shugaba Buhari addu’an samun lafiya a maimakon yi masa zagon kasa.

Kuyi ma shugaba Buhari addu’a a maimakon kai kara kotu– Shehu Sani

Kuyi ma shugaba Buhari addu’a a maimakon kai kara kotu– Shehu Sani

Shehu Sani ya bayyana wannan ne a shafin ra’ayi da sada zumunta ta Fezbook inda yace: "Rokona ga wadanda suka tafi kotu domin tilastawa shugaban majalisar dattawa nada kwamitin bincike kan rashin lafiy Buhari su janye wannan kara kuma a maimakon haka su hada kai da sauran jama’a wajen yiwa shugaban kasa addu’a kamar yadda kakewa iyayenka."

KU KARANTA: Kwale-kwale ta kifar da daliban jami' a yayinda suke daukan hoto

Shehu Sani ya kasance daya daga cikin sanatoci masu ruwa da tsaki majalisar dattawan tarayya.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel