Shugaban IPOB ya kai ziyara maƙabarta domin samun taimakon matattu don tabbatar da ƙasar Biyafara

Shugaban ƙungiyar nan dake karajin samar da kasar Biyafara daga Najeriya, IPOB, Nnamdi Kanu ya kai ziyara wata makabarta a kauyen Umueri na jihar Anambra.

Kanu ya kai ziyarar ne domin neman agaji daga kakaninsa matattu dasu shige masa gaba a yunkurinsa na neman kasar Biyafara, wanda yake bukatar ta balle daga Najeriya.

KU KARANTA: Labaran Kannywood: Ali Nuhu ya fitar da ƙayataccen Fim ɗinnan, Mansoor

Yayin dayake gabatar da addu’o’i a makabartar, an hange shi yana ruku’u, da sujjada da daga hannu sama duk da sunan addu’ar neman tallafi daga matattun dake kwance a kushewar.

Kanu a maƙabarta

Kanu a maƙabarta

Ga sauran Hotunan, kamar yadda NAIJ.com ta kawo muku;

Shugaban IPOB ya kai ziyara maƙabarta domin samun taimakon matattu don tabbatar da ƙasar Biyafara

Kanu a maƙabarta

Shugaban IPOB ya kai ziyara maƙabarta domin samun taimakon matattu don tabbatar da ƙasar Biyafara

Kanu a maƙabarta

Shugaban IPOB ya kai ziyara maƙabarta domin samun taimakon matattu don tabbatar da ƙasar Biyafara

Kanu a maƙabarta

Shugaban IPOB ya kai ziyara maƙabarta domin samun taimakon matattu don tabbatar da ƙasar Biyafara

Kanu a maƙabarta

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Sabbin Sojojin Najeriya na rundunar sojin sama:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

NAIJ.com
Mailfire view pixel