Wani na-kusa da Goodluck Jonathan ya fice daga PDP

Wani na-kusa da Goodluck Jonathan ya fice daga PDP

– Doyin Okupe ya bayyana cewa ya fice daga PDP

– Na kusa da Jonathan din yace don dole ya bar Jam’iyyar

– Dr. Okupe yace rikicin PDP ya ki ci ya ki cinyewa

Okupe ya bayyana cewa yaga rikicin PDP bai da karshe. Don haka ne ya tattara kayan sa ya bar Jam’iyyar adawar, Doyin Okupe yayi aiki da tsofaffin Shugaban kasar har biyu.

Wani na-kusa da Goodluck Jonathan ya fice daga PDP

Doyin Okupe ya bar Jam’iyyar PDP

Mai ba tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan shawara a lokacin yana mulki Dr. Doyin Okupe ya fice daga Jam’iyyar PDP inda yace ya dai ga babu ranar shawo karshen rikicin da ya dabaibaye Jam’iyyar adawar kasar.

KU KARANTA: An soki tsohon Shugaban kasa IBB

Wani na-kusa da Goodluck Jonathan ya fice daga PDP

Dr. Doyin Okupe ya fice daga PDP

Okupe wanda yace ba don ya so ba, ya bayyana wannan ne ta shafin sa na Facebook. Doyin Okupe dai yana ganin ba abin da zai canza a Jam’iyyar. Ya kara da cewa siyasar kasar ta lalace don haka ya bar wa masu yi.

A baya na kusa da Shugaba Jonathan din ya taba rantsewa cewa Jam’iyyar APC ba za ta kai ko ina ba a lokacin tana shirin kafuwa.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Dubi Gobara daga wani gida kan dutse a Abuja

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel