Wani matashi ya saida motar uban sa araha banza domin ya saye kwayoyi

Wani matashi ya saida motar uban sa araha banza domin ya saye kwayoyi

– Wani yaro ya saida motar uban sa a banza don ya samu sayen kayan marisa

– Wannan matashi ya saida motar sama da Miliyan 7 ne a araha

– A karshe dai duk tsadar motar ta tashi ne a N350,000 kacal

Wani saurayi ya shiga hannun Hukumar NDLEA. An kama wannan yaro ne ya saye manyan kwayoyi. Wannan abin asshan ya faru ne a can Jihar Abiya.

Wani matashi ya saida motar uban sa araha banza domin ya saye kwayoyi

Hukumar NDLEA kenan ta kama kwayoyi

Hukumar NDLEA mai yaki da fataucin miyagun kwayoyi tayi ram da wani yaro a Garin Umahia a can Jihar Abiya ya saida manyan motocin Mahaifin sa kirar Jif ta Lexus mai tsadar kudi Naira Miliyan 7.5 a kan N350, 000.

KU KARANTA: Dr. Usman Bugaje yayi magana game da fetur din Najeriya

Wani matashi ya saida motar uban sa araha banza domin ya saye kwayoyi

Wata sabuwar mota kirar Jif ta Lexus da ake yayi

Wannan saurayi yayi wannan aiki ne domin kawai ya samu na sayen kwayoyi. Wannan yaro ya zama dai har ba abin da ba zai iya saidawa ba domin ya samu abin da zai yi shaye-shaye Inji wani Jami’in Hukumar.

Sai dai akwai na Allah a ko ina don kun ji wata Ma’aikaciyar Gwamnati a Jihar Kogi ta maida sama Miliyan 1.78 da aka tura mata a asusun bankin ta bisa kuskure a cikin kwanan nan.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ronaldo ya lalubo Davido a shafin Instagram

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel