Mukaddashin Shugaban kasa ya kuma yin wani sabon nadi

Mukaddashin Shugaban kasa ya kuma yin wani sabon nadi

– Mukaddashin Shugaban kasa Osinbajo ya nada sabon Shugabar DMO

– Sabuwar Shugabar Hukumar DMO din ita ce Misis Patience Oniha

– Ofishin DMO din ke kula da bashin Najeriya

Kwanan nan mu ka ji cewa an nada Patience Oniha shugaban DMO. Ministar tattalin arziki Kemi Adeosun ta bayanna wannan. Mukaddashin Shugaban kasa ya amice da wannan nadi.

Mukaddashin Shugaban kasa ya kuma yin wani sabon nadi

Osinbajo ya kuma yin wani sabon nadi

Mukaddashin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya amince da nadin Patience Oniha a matsayin mai kula da ofishin DMO. Ofishin na Debt Management Office ne dai ke kula da bashin kasar. Minista Kemi Adeosun ta sanar da wannan.

KU KARANTA: Wani Dan uwan Shugaba Buhari ya rasu

Mukaddashin Shugaban kasa ya kuma yin wani sabon nadi

Mukaddashin Shugaban kasa tare da Dangote

Kwanan nan ne wa’adin Shugaban Hukumar Abraham Nwankwo ya kare don haka aka nada Misis Oniha ta maye gurbin na sa. Kafin nan Oniha tayi aiki a Ma’aikatar inda ta kai har matsayin Darekta wanda ba bakuwa bace a Ofishin.

Ku na sane cewa yanzu haka Kasar Najeriya ta fara fitar da doya zuwa kasar waje. Ministan gona na kasar Cif Audu Ogbeh ya tabbatar da wannan kamar yadda mu ka samu labari. Hakika Shugaba Muhammadu Buhari ya dage wajen ganin an koma noma a kasar nan

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ko Jama'a za su ba Shugaba Buhari ran su domin ya rayu? [Bidiyo]

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel