An yi wa wani dattijo mai fiye da shekaru 130 da haihuwa addu’an tsahon rai (Hotuna)

An yi wa wani dattijo mai fiye da shekaru 130 da haihuwa addu’an tsahon rai (Hotuna)

- Wani babban fasto ya ziyarci dattijon da ake zato yana da shekaru 130 da haihuwa

- Babban malamin addinin kiristan ya yiwa mutumin fatan alheri

- Dattijon ya ce yana hawan keke daga Jihar Imo zuwa Fatakwal a shekara 1930

- Malam Auwalu Jauro Dasin ya ce akwai dattijo mai shekaru 138 da haihuwa kuma har yanzu yana karanta Qura'an mai girma a Jihar Adamawa

Wani mai suna Chiadikobi Emmanuel ya wallafa hoton wani dattijo wanda ake zato yana da shekaru fiye da 130 da haihuwa a shfinsa ta Facebok a lokacin da wani babban faston Najeriya ya ziyarci tsohon.

Kamar yadda NAIJ.com ke da labari, wannan malamin addinin kirista ya yi sha’awar yanda ya samu dattijon kuma ya masa addu’a da fatan alheri.

A cewar shi, wannan tsohon wanda aka gano a matsayin Mista Ifem har yanzu ya saura da karfinsa, wannan mutum yana zagaya ko ina a gidansa ba tare da wani tallafi ba. Mista Ifem ya iya tuna da baya inda ya ce yana hawan keke daga wani bangaren Jihar Imo zuwa Fatakwal a shekara 1930.

An yi wa wani dattijo mai fiye da shekaru 130 da haihuwa addu’an tsahon rai (Hotuna)

Dattijo mai fiye da shekaru 130 da faston da ya ziyarce shi

KU KARANTA: Azumin Sitta Shawwal: Muhimmancinsa da falalarsa a musulunce

Malam Auwalu Jauro Dasin ya amsar wannan labari a shafin sada zumunta ta Twitter na @naijcom cewa akwai dattijo mai shekaru 138 da haihuwa kuma har yanzu yana karanta Qura'an mai girma a Jihar Adamawa.

An yi wa wani dattijo mai fiye da shekaru 130 da haihuwa addu’an tsahon rai (Hotuna)

Mista Ifem har yanzu ya saura da karfinsa

Jauro ya ce domin tabbatar da ingancin maganar za a iya kiran wannan lamba talho: 08138509439.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel