Shettima ya yiwa wasu Igbo babban kyauta, ya ce yana alfari da su (Hotuna)

Shettima ya yiwa wasu Igbo babban kyauta, ya ce yana alfari da su (Hotuna)

- Gwamna Shattima ya yi wa wasu ‘yan kabilar Igbo mazaunan jihar Borno kyautar kudi

- Shettima ya ce yana alfahari da su, Eze da tawagarsa su 25

- Gwamnan ya ce babu wanda ya isa ya kore wani kabila daga wani yanki a kasar

Gwamnan jihar Borno, Kashim Shattima ya yiwa wasu ‘yan kabilar Igbo mazaunan jihar Borno kyauta a lokacin da ya ziyarci inda suke aiki a Maiduguri.

Shugaban metanen wanda aka sani da Eze kuma kafinta mazaunin Maiduguri, wannan mutun ba ya jin Hausa ko wani daga cikin harsuna na jihar.

Eze dai yana tare da tawagarsa ‘yan kabilar Igbo su 25 wadanda ke aiki a halin yanzu a daya daga makarantun marayu wanda ake ginawa yanzu a hanyan Baga ta kewaye a Maiduguri.

Shettima ya yiwa wasu Igbo babban kyauta, ya ce yana alfari da su (Hotuna)

Gwamna Shettima da Eze, shugaban 'yan kabilar Igbo masu aiki a makarantar marayu da ake gina yanzu a Maiduguri

Gwamnan Shettima ya ce: “ Na ziyarce su a farkon wannan mako kuma muna matukar alfahari da su”.

Shettima ya yiwa wasu Igbo babban kyauta, ya ce yana alfari da su (Hotuna)

gwamna Shettima ya yiwa Eze da tawagarsa kyautar kudi

Kamar yadda NAIJ.com ke da labariShettima ya sheda wa mutanen cewa kasu ji komai da barazanar da wasu kungiyoyin matasan arewa suka yi wa ‘yan kabilar Igbo da ke jihohin arewa, ya ce farfaganda ne kawai, babu wanda ya isa ya kore su daga arewancin kasar.

Shettima ya yiwa wasu Igbo babban kyauta, ya ce yana alfari da su (Hotuna)

Gwamna Shettima a lokacin da ya ziyarci makarantar marayu da ake ginawa yanzu

KU KARANTA: Kogi zata kama jihar Legas nan gaba kadan – Inji gwamnan Kogi

Shettima ya yiwa wasu Igbo babban kyauta, ya ce yana alfari da su (Hotuna)

Gwamna Shettima a lokacin da ya isa makarantar marayu da ke hanyan Baga ta kewaye a Maiduguri

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel