Yar Najeriya musulma mai shekaru 23 ta yi zarra a wata makaranta a kasar Indiya

Yar Najeriya musulma mai shekaru 23 ta yi zarra a wata makaranta a kasar Indiya

Wata yar Najeriya mai suna Abibmbola Samiat ta zama zakara a wata jami'ar Rajiv Ghandi University of Health Sciences dake a Karnataka, ta kasar India, da makin karshen da ya fi kowane dalibin da ya yi karatu a jami'ar.

Ta karanci fannin likitancin magunguna, inda ta yi murnar godiyar ta ga Allah SWA tare da daga martabar musulunci da kuma kasar Nijeriya a cikin jami'ar.

Yar Najeriya musulma mai shekaru 23 ta yi zarra a wata makaranta a kasar Indiya

Yar Najeriya musulma mai shekaru 23 ta yi zarra a wata makaranta a kasar Indiya

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma cewa Rundunar yansandan Najeriya reshen jihar Enugu dake a kudancin kasar tace ta kama wani mutum wanda ya kware wajen satar motocin mutane da ya addabi jihar.

Shidai wannan barayon an ruwaito cewa yana anfani ne da makullin nan na musamman dake bude ko wace irin mota watau 'Master Key' a turance.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel