Shirin N-Power: An fara shiga domin yin jarrabawar tantancewa

Shirin N-Power: An fara shiga domin yin jarrabawar tantancewa

- Ga duk wadanda zasu fara jarrabawar tantancewa ta shiga shirin Npower.

- Yau ne Ranar Da za’a fara jarrabawar, kuma kamar yadda muka sanar daku a jiya, wadanda zasu fara jarrabawar sune wadanda suka zabi bangaren haraji wato N-VOID.

NAIJ.com ta samu labarin cewa zaku shiga shafin na NPower, za’a saka lambar waya da kuma BVN na banki domin samun damar fara jarrabawar.

Shirin N-Power: An fara shiga domin yin jarrabawar tantancewa

Shirin N-Power: An fara shiga domin yin jarrabawar tantancewa

https://apply.npower.gov.ng/test/login/index.php?

Mai karatu dai zai iya tuna cewa d ci gaba da shirin daukan ma’aikata na NPower wanda gwamnatin tarayya ta kirkiro dan dakile rashin aikin yi ga matasa, a jiya ne hukumar ta sanar da fara jarrabawar gwaji wanda hakan yana daya daga cikin hanyoyin tantancewa da npower keyi.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel