YANZU-YANZU! Jami'an rundunar sojin Najeriya sun gano bama-bamai da dama sun kuma lalata su

YANZU-YANZU! Jami'an rundunar sojin Najeriya sun gano bama-bamai da dama sun kuma lalata su

A ranar Larabar da ta gabata ne 28 ga watan Yuni jami'an rundunar sojin Najeriya ta 151 dake sintiri a karkashin jagorancin Laftanal Kanal Abu Ali Range suka gano wasu bama-bamai masu fashewa watau Improvised Explosive Device (IED).

Su dai wadananna bama-baman watau Improvised Explosive Device (IED) a turance ana sa ran cewa yan kungiyar nan ta ta'addanci watau Boko Haram ne suka das su .

NAIJ.com ta samu labarin cewa tuni dai har jami'an rundunar suka yi anfani da fasahar su suka lalata bama-baman suka kuma tafi da su barikin su.

YANZU-YANZU! Jami'an rundunar sojin Najeriya sun gano bama-bamai da dama sun kuma lalata su

YANZU-YANZU! Jami'an rundunar sojin Najeriya sun gano bama-bamai da dama sun kuma lalata su

A wani labarin kuma Hukumar da ke da alhakin yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya watau Economic and Financial Crimes Commission, EFCC a turance tace ta samu gagarumar nasara a cikin watanni 6 da suka wuce.

Hukumar ta Economic and Financial Crimes Commission, EFCC a turance ta ce ta samu nasarar gurfanar da akalla mutane 116 a cikin watanni 6 kacal da suka wuce a dukkanin fadin kasar nan.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel