Hukumar EFCC ta samu gagarumar nasara cikin watanni 6 kacal - Ibrahim Magu

Hukumar EFCC ta samu gagarumar nasara cikin watanni 6 kacal - Ibrahim Magu

Hukumar da ke da alhakin yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya watau Economic and Financial Crimes Commission, EFCC a turance tace ta samu gagarumar nasara a cikin watanni 6 da suka wuce.

Hukumar ta Economic and Financial Crimes Commission, EFCC a turance ta ce ta samu nasarar gurfanar da akalla mutane 116 a cikin watanni 6 kacal da suka wuce a dukkanin fadin kasar nan.

NAIJ.com ta samu labarin cewa shugaban hukumar ta Economic and Financial Crimes Commission, EFCC a turance Malam Ibrahim Magu shine ya bayyana hakan a jiya juma'a a wajen wata lacca da aka gudanar a jihar Legas.

Hukumar EFCC ta samu gagarumar nasara cikin watanni 6 kacal - Ibrahim Magu

Hukumar EFCC ta samu gagarumar nasara cikin watanni 6 kacal - Ibrahim Magu

Hakama shugaban na hukumar Economic and Financial Crimes Commission, EFCC a turance ya bayyan cin hanci da rashawa a matsayin babban kalubalen Najeriya da ya addabi kasar ya kuma hana ta ci gaba.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel