Sojoji sun duba lafiyar yan gudun hijira a Chibok a kyauta (hotuna)

Sojoji sun duba lafiyar yan gudun hijira a Chibok a kyauta (hotuna)

- An fara gudanar da ayyuka don raya ranar rundunar sojin Najeriya

- A yanzu haka sojoji na sansanin yan gudun hijira na Chibok sun a duba lafiyar al’umma a kyauta

- Wannan na daga cikin gudunmuwar su ga al’umman garin

A yanzu haka rundunar bataliya 28 na hukumar sojin Najeriya na sansanin ‘yan gudun hijira na Chibok, suna duba lafiyar mutanen a kyauta.

Kakakin runduna sojin, Birgediya-Janar Usaman Kukasheka ya bayyana akan a matsayin daga cikin ayyukan raya ranar sojin Najeriya sannan kuma a matsayin gudunmuwar su ga al’umman garin.

KU KARANTA KUMA: Likitocin Buhari sun ce ba zai iya tabuka wani abu ba – Fani Kayode ya yi ikirari

Ya bayyana hakan ne tun da safe, sojojin sun duba sama da mutane 300 zuwa yanzu kuma suna ci gaba da aikin.

Ga hotunan a kasa:

Sojoji sun duba lafiyar yan gudun hijira a Chibok a kyauta (hotuna)

Rundunar bataliya 28 na hukumar sojin Najeriya na sansanin ‘yan gudun hijira na Chibok, suna duba lafiyar mutanen a kyauta

Sojoji sun duba lafiyar yan gudun hijira a Chibok a kyauta (hotuna)

Sojin Najeriya na sansanin ‘yan gudun hijira na Chibok, suna duba lafiyar mutanen a kyauta

Sojoji sun duba lafiyar yan gudun hijira a Chibok a kyauta (hotuna)

Wannan na daga cikin gudunmuwar su ga al’umman garin

Sojoji sun duba lafiyar yan gudun hijira a Chibok a kyauta (hotuna)

Sojoji sun duba sama da mutane 300 zuwa yanzu

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel