Innalillahi Wa’ina Ilaihi Rajihun: Wata mata ta rasu yayin jiran ganin likita a wani asibiti a Kano (Hotuna)

Innalillahi Wa’ina Ilaihi Rajihun: Wata mata ta rasu yayin jiran ganin likita a wani asibiti a Kano (Hotuna)

- Allah ya wa Mrs. Abdulrahim cikawa yayin zaman jiran likita a wani asibitin da ke Kano

- Matar a inda take zaune a kan kujera yayin jiran likita Allah ya mata cikawa

- Marigayiyar tana fama da rashin lafiya da ba san irin ta ba

Wata mata a jihar Kano ta rasu yayin kokarin zuwa ganin likita a wani asibitin da ke Kano. An gano sunar matar ne a matsayin Mrs. Abdulrahim wanda take fama da wani rashin lafiya da ba san irin ta ba, rahotanni sun nuna cewa marigayiyar ta koma asibitin ne wanda ke unguwar Bachirawa bayan da ta karbi kudin jinya.

KU KARANTA: Abinciccika 6 da ke tsufar da mutum tun kafin lokacin tsufan sa

Majiyar NAIJ.com ta tabbatar da cewar, wannan matar ta na zaune a kan kujera a asibiti yayin jiran likita, a nan Allah ya mata cikawa.

Innalillahi Wa’ina Ilaihi Rajihun: Wata mata ta rasu yayin jiran ganin likita a wani asibiti a Kano (Hotuna)

Mrs. Abdulrahim da Allah ya wa cikawa yayin zaman jiran likita a asibitin

Innalillahi Wa’ina Ilaihi Rajihun: Wata mata ta rasu yayin jiran ganin likita a wani asibiti a Kano (Hotuna)

Mrs. Abdulrahim tana fama da rashin lafiya da ba san irinta ba

Allah ya ji kanta da rahama. Amin

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel