Azumin Sitta Shawwal: Muhimmancinsa da falalarsa a musulunce

Azumin Sitta Shawwal: Muhimmancinsa da falalarsa a musulunce

Jama’a kar mu bari wannan garabasar ta wuce mu ta azumin sitta Shawwal, Ku karanta hadisin nan na kasa Ku ji falalar azumin sitta Shawwal daga bakin da baya karya.

NAIJ.com ta samu labarin cewa an rawaito daga Abu-Ayyub -Allah ya kara yarda a gare shi-, lallai Manzon Allah -sallal lahu alaihi wa sallama-, ya ce: “Wanda ya yi azumin watan ramadhana, sai ya bi su da azumi shida, daga watan Shawwal, to kamar ya azumci shekara ne”. Muslim ya rawaito shi (1164).

Azumin Sitta Shawwal: Muhimmancinsa da falalarsa a musulunce

Azumin Sitta Shawwal: Muhimmancinsa da falalarsa a musulunce

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel