Tab-di-jam! Ta watsawa yar shekara 17 guba saboda tayi mafarkin ta yi mata kwacen miji

Tab-di-jam! Ta watsawa yar shekara 17 guba saboda tayi mafarkin ta yi mata kwacen miji

A karamar hukumar Oshimili ta Arewa dake jihar Delta a kudancin Najeriya an tashi a kidime sakamakon wani labari mai kama da almara da yake nuna yadda wata mata mai suna Stella Ifeoma Agbo ta kona wata yarin ya da guba.

Yarinyar da a aka kona din sunan ta Judith John Paul kuma ance wai an watsa mata gubar ne sakamakon mafarkin da ita Stella tayi na yarinyar ta kwace mata miji.

Tab-di-jam! Ta watsawa yar shekara 17 guba saboda tayi mafarkin ta yi mata kwacen miji

Tab-di-jam! Ta watsawa yar shekara 17 guba saboda tayi mafarkin ta yi mata kwacen miji

NAIJ.com dai ta samu labarin cewa rahotanni sun bayyana cewa Stella da Judith sun taba zama a gida daya a baya.

Saboda muggan ciwukan kuna da Judith ta samu daga ruwan acid din, likitoci sun ce ba lallai ne ta kara iya gani da idon ta daya ba ko kuma ta iya shayar da ‘yayanta idan ta yi aure ta haihu.

Wannan bakin kishi da me yayi kama?

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel