Dalilin da yasa nace lokacin canza tsarin Najeriya yayi - Janar Babangida

Dalilin da yasa nace lokacin canza tsarin Najeriya yayi - Janar Babangida

- A wata fira da tsohon shugaban kasar Najeriya a mulkin soja Janar Ibrahim Babangida yayi da majiyar mu ya jaddada bukatar sa ta ganin lallai an canza fasalin Najeriya.

- Tsohon shugaban kasar ya ce ko shi lokacin mulkin sa ya so ya canza fasalin don kuwa har Kwamiti ma ya nada da zaiyi duba ya zuwa hanyoyin da za'a cinmma hakan.

Tsohon shugaban kasar dai bukaci a sauya tsarin na Najeriya ne a cikin wani sakon barka da Sallah da ya fita wa yan Najeriya.

Dalilin da yasa nace lokacin canza tsarin Najeriya yayi - Janar Babangida

Dalilin da yasa nace lokacin canza tsarin Najeriya yayi - Janar Babangida

NAIJ.com ta samu labarin cewa da aka tambaye shi ko sauya fasalin na Najeriya abune mai yiwuwa sai ya kada baki yace: "ba sabon abu ba ne . Mun dade muna magana. Har kwamiti mun sa da zai duba wannan. Yau ina yi maka batun shekaru 24 da suka wuce, domin na bar ofis yau shekara 24. Kafin lokacin mun kafa kwamiti su duba yadda za'a rarrage wasu abubuwa da Federal Government (gwamnatin tarayya) ta ke rike da shi a maida wa states (jihohi)."

"Amma idan aka iya zama da hankalinmu a tattauna a san yadda za'a daidaita" inji shi din.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel