Tsohon Gwamnan Edo ya bayyana Shugaban da ya kashe Najeriya

Tsohon Gwamnan Edo ya bayyana Shugaban da ya kashe Najeriya

– Tsohon Shugaban kasa IBB ya gamu da suka daga Adams Oshiomole

– Tsohon Gwamnan na Edo ya ce irin su IBB su ka kashe Najeriya

– Cewar sa kyau Babangida ya ba ‘Yan Najeriya hakuri

Adams Oshimole ya caccaki tsohon Shugaba Janar Babangida. Tsohon Gwamnan yana cewa Babangida ya kashe kasar nan. Babangida yana cikin masu kira ayi wa Najeriya garambawul.

Tsohon Gwamnan Edo ya bayyana Shugaban da ya kashe Najeriya

Tsohon Gwamna Oshiomole ya soki Babangida

Tsohon Gwamnan Jihar Edo Adams Oshimole ya caccaki tsohon kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya ce irin su Janar IBB su ka kashe Najeriya sannan sun dawo sun a kira ayi wani garambawul.

KU KARANTA: Rikici ya barke tsakanin Sarkin Musulmi

Tsohon Gwamnan Edo ya bayyana Shugaban da ya kashe Najeriya

Tsohon Gwamnan Edo yace IBB ya kashe Najeriya

Oshiomole yace lokacin tsohon shugaban, an yi wa tattalin arzikin kasar garambawul wanda bai haifar da wani da mai ido ba. Oshiomole yace ya fi dacewa Babangida yayi wa mutane shiru ba ya rika fadar yadda za a yi ba.

A jiya ne Obasanjo ya kira Shugabannin Afrika su hada kai. Cif Obasanjo yayi wannan magana game ne a Garin Kigali. Tsohon Shugaban yayi kira samu kudi daya na ECO a Yankin.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ko za a samu Najeriya ta dawo daidai

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel