Jami'an 'Yan Sanda sun bawa Dan Jaridar da aka yi wa dukan kawo wuka hakuri

Jami'an 'Yan Sanda sun bawa Dan Jaridar da aka yi wa dukan kawo wuka hakuri

- 'Yan Sanda sun yi wa dan Jarida cin zarafi yayi da yake kan aiki sa

- 'Yan shi'a sun yi zanga-zanga a jahar Kaduna da taso ta haiafar da rikici tsakanin su da mutan gari

- An yi wa dan Jaridar duka da lalata mishi kayan aikin shi

A yayin zanga- zanga da aka yi na ‘Yan Shi’a ne a Jahar Kaduna ya haifar da kama wani dan Jarida mai suna Ibrahim Yakubu wanda yake aiki a sashen Hausa na Deutsche Welle cin zarafi.

Malam Yakubu yana kan aikin shi ne na daukar zanga-zangar ‘Yan Shi’a da ta so ta haifar da rikici tsakanin su da mutanen gari. Yayin da ‘yan Sanda suka cafke shi, suka mishi duka bayan nan suka tafi da shi ofishin su.

Jami'an 'Yan Sanda sun bawa Dan Jaridar da aka yi wa dukan kawo wuka hakuri.

Jami'an 'Yan Sanda sun bawa Dan Jaridar da aka yi wa dukan kawo wuka hakuri.

An saki Yakubu bayan ‘yan kungiyar ‘yan Jarida sun yi belin shi. Kwamishina na ‘yan Sanda yayi maganar maganar bada hakuri. Sannan za a sauya mishi kayan aikin shi da aka lalata.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel