Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin sa hannu kan wandanda aka zartar wa da hukuncin kisa don rage cunkoso a Kurkuku

Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin sa hannu kan wandanda aka zartar wa da hukuncin kisa don rage cunkoso a Kurkuku

- Domin a rage cunkoso a Kurkuku: Gwamnatin tarayya ta bad umarni a rage wanda aka zartar musu da hukuncin kisa

- Gwamnatin Tarayya zata gina sabbin Kurkuku

- Cikowar ya haifar da rashin kyakkyawon tsaro

A taron da aka yi da mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo na rage cunkoso a Kurkuku,Gwamnatin tarayya ta bada umarni ga gwamnati Jahohi da su sa hannu akan wadanda aka zartarwa da hukuncin kisa domin a rage cunkoso a Kurkuku

Gwamnatin ta bada umarnin gina Kurkuku kusa da gonaki domin fursunonui masu hazakar iya noma.

Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin sa hannu kan rage cunkoson 'yan Kurkuku

Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin sa hannu kan rage cunkoson 'yan Kurkuku

A taron ne Minista Dambazau ya fadi a irin yanayin da fursunoni suke ciki, da irin halin da Kurkukun ya zama. A watannin baya an samu ‘yan Kurkuku da suka balle.

Minister ya kara da cewa ‘ za a fara gina Kurkuku a gonaki a zuba kayan noma dommin fursunoni da suke dama su shiga harkar noma’

An bawa Gwamnoni da Joji na Jahohi shawara da su dinga ziyartar Kurkuku a haka zasu gano matsalolin da ke afkuwa a magance su domin rage cunkuso. Sannan Gwamnoni ma a lokutansu samu su ziyarci Kurkuku.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhaus

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel