Ayyiriri: Yau Dan wasa Lionel Messi zai yi aure

Ayyiriri: Yau Dan wasa Lionel Messi zai yi aure

– Yau Juma’a ne auren Dan wasan Barcelona Lionel Messi

– Tuni har Jama’a sun fara cika kauyen Dan wasan a Argentina

– Messi ya gayyaci tsohon Dan wasan Real Madrid Di-Maria

A yau ne babban Dan wasan Duniya Messi zai shiga daga ciki. Lionel Messi zai auri sahibar sa mai suna Antonella Rocuzzo. Tauraron Dan Messi ya dade tare da wannan Budurwar ta sa.

Ayyiriri: Yau Dan wasa Lionel Messi zai yi aure

Ayyiriri: Yau Messi zai zama Ango

A yau ne Dan wasa Lionel Messi na Barcelona zai zama Ango a Birnin Rosario da ke Kasar Argentina. Dan wasa Lionel Messi zai auri Budurwar sa da su kayi shekara da shekaru tare tun su na kanana Antonella Roccusso.

KU KARANTA: Kasar Ronaldo ta sha kashi shekaran jiya a gasa

Ayyiriri: Yau Dan wasa Lionel Messi zai yi aure

Dakin bikin Lionel Messi a Argentina

Tuni dai har Birnin Rosario ya cika makil wurin daurin auren da ba a taba yin irin sa ba cikin shekaru. Abokan wasan ‘Dan kwallon na Barcelona da sauran su sun fara hallara a jirgi. Messi ya gayyaci ‘Dan kasar sa kuma tsohon Dan wasan Real Madrid Angel Di-Maria.

Haka kuma kun ji cewa babban Dan wasan nan na Real Madrid Cristiano Ronaldo ya samu jarirai tagwaye masu suna Mateo da Eve.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda aka shiga yakin ba-sa-sa a Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan

PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan

PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan
NAIJ.com
Mailfire view pixel