Tsohon Shugaban kasar Najeriya yayi kira ga mutanen Afrika

Tsohon Shugaban kasar Najeriya yayi kira ga mutanen Afrika

– Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo yayi magana ga Shugabanni

– Obasanjo yayi magana game da ECOWAS ya nemi kasashen su hada kai

– Cif Obasanjo yayi wannan magana game ne a Garin Kigali

A jiya ne Obasanjo ya kira Shugabannin Afrika su hada kai

Tsohon Shugaban yayi kira samu kudi daya a Yankin

Obasanjo yace wannan zai taimakawa harkar kasuwanci

Tsohon Shugaban kasar Najeriya yayi kira ga mutanen Afrika

Obasanjo yayi kira ga mutanen Yammacin Afrika

Tsohon Shugaban kasar Najeriya Cif Olusegun Obasanjo yayi magana a wani taro a Garin Kigali inda yayi kira ga Shugabannin kasashen Afrika sna Kungiyar ECOWAS su kara hada kai domin Yankin ya cigaba.

KU KARANTA: Abin da ya sa jirgin Najeriya ya ke zaune a Ingila

Tsohon Shugaban kasar Najeriya yayi kira ga mutanen Afrika

Obasanjo ya fadawa ECOWAS akwai sauran aiki

Obasanjo ya nemi a kirkiro kudi guda a rika amfani da shi a fadin Yankin na Nahiyar wanda hakan zai taimakawa harkar kasuwanci tsakanin kasashen da ke a Yankin kwarai da gaske. Obasanjo ya yabawa kokarin Shugabannin wajen sasanta rikicin ‘ya ‘yan ta da kan ta.

A jiya ne Gwamna Ayo Fayose Gwanan Ekiti yace Shugaba Buhari ko numfashi ba ya iya yi wanda hakan ya sa Jama’a da dama su ka dura kan sa aka nemi ya kawo hujjar sa.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ko za a kara samun hadin kai a Najeriya kuwa [Bidiyo]

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel