Ina farin ciki da iya rike tagwayen da Allah ya albarkace ni dasu – Inji Ronaldo (Hotuna)

Ina farin ciki da iya rike tagwayen da Allah ya albarkace ni dasu – Inji Ronaldo (Hotuna)

- Cristiano Ronaldo ya nuna murnar saduwa da tagwayen da Allah ya albarkace shi da su

- Ronaldo a yanzu haka na mahaifin yara 3

- Ronaldo ya samu daman hadu da iyalansa bayan da kasar Chile ta yi musu dukan tsiya a wasan kusa da na karshe a bugun fenariti

Shahararren dan kwallon kafan nan Cristiano Ronaldo a yau Alhamis, 29 ga watan Yuni ya wallafa hoton tagwaye inda ya kuma rubuta cewa: “ Ina farin ciki da iya rike jarirai biyu sabon son rai na”.

Wannan haihuwan dai yana nufin ke nan Ronaldo a yanzu na mahaifin yara 3 da kuma yaronsa na farko mai shekaru 7 da haihuwa wato Cristiano Ronaldo Jr.

KU KARANTA: Anyi ma Barack Obama babban tarba a ƙasar Indonesiya inda yaje yawon hutu (HOTUNA)

Ina farin ciki da iya rike tagwayen da Allah ya albarkace ni dasu – Inji Ronaldo (Hotuna)

Ronaldo ina farin ciki da iya rike jarirai biyu sabon son rai na

Ronaldo ya sadu da tagwaye ne a karon farko a ranar Alhamis kamar yadda ya kasance tare kasar ta Portugal a gasar ta Zakarun Nahiyoyi, inda kasar Chile ta yi musu dukan tsiya a wasan kusa da na karshe a bugun fenariti.

Ina farin ciki da iya rike tagwayen da Allah ya albarkace ni dasu – Inji Ronaldo (Hotuna)

Ronaldo da matarsa

Ina farin ciki da iya rike tagwayen da Allah ya albarkace ni dasu – Inji Ronaldo (Hotuna)

Ronaldo da yaronsa mai shekaru 7 da haihuwa

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel