Cili tayi waje da Kasar su Ronaldo daga Gasar Nahiyoyin Duniya

Cili tayi waje da Kasar su Ronaldo daga Gasar Nahiyoyin Duniya

– An yi waje da Kasar Portugal daga Gasar zakarun Nahiyoyi

– Kasar Cili ce dai ta doke Focugal zuwa wasan karshe

– Chile za ta kara da Kasar Meziko ko Jamus a wasan karshe

Kasar Chile ta isa zuwa matakin karshe a gasar bana. Gola Carlos Bravo mai tsaron gida ya nuna bajinta. Sai da wasan ya kai ga bugun finariti bayan an yi 0-0.

Cili tayi waje da Kasar su Ronaldo daga Gasar Nahiyoyin Duniya

Gola Carlos Bravo yayi abin da ya saba

A Gasar da ake bugawa bana na zakarun Nahiyar Duniya, Kasar Cili tayi waje da Kasar Focugal a jiya da dare. Gola Carlos Bravo mai tsaron gida ya nuna bajinta bayan ya kabe dukkanin bugun na daga kai-sai mai tsaron gida.

KU KARANTA: An kama wasu ma'aurata da wani laifi

Cili tayi waje da Kasar su Ronaldo daga Gasar Nahiyoyin Duniya

Focugal tayi waje a Gasar zakarun Nahiyar Duniya

Sai da wasan ya kai ga bugun finariti bayan an tashi canjaras babu ci 0-0 bayan sa’a biyu ana fafatawa. Bravo ya doke bugun ‘Yan wasa Ricardo Quaresma, J. Moutinho da Luis Nani inda duk ‘Yan wasan Chile su ka zura na su bugun a raga.

Yanzu haka Kasar Chile za ta kara da Kasar Meziko ko Jamus a wasan karshe. Dazu kun ji cewa Shugaban Kulob din Real Madrid Florentino Perez ya tabbatar da cewa ran Dan wasan sa Ronaldo ya baci game da zargin haraji.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ikon Allah : Gobara daga saman dutse a Abuja

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel