Karya Fayose yake yi Inji Gwamna Rochas Okorocha

Karya Fayose yake yi Inji Gwamna Rochas Okorocha

– Gwamnan Jihar Imo Rochas Okorocha ya karyata takwarar sa Fayose

– Okorocha yace karyar banza ce ace Buhari na kwance rai hannun Allah

– Gwanan Ekiti Fayose yace Shugaba Buhari ko numfashi ba ya iya yi

Ku na da labari cewa Ayodele Fayose yace Buhari bai iya numfashi. A cewar Gwamnan kusan makonni 3 kenan Buhari bai san inda yake ba. Sai dai Gwamna Rochas Okorocha ya karyata wannan magana ta Fayose.

Karya Fayose yake yi Inji Gwamna Rochas Okorocha

Karya Fayose yake yi - Rochas Okorocha

Gwaman Ayodele Peter Fayose na Jihar Ekiti yace Shugaba Muhammadu Buhari na can a irin wani hali wanda bai iya ko numfashi. Tuni dai Gwamann Jihar Imo Rochas Okorocha ya karyata wannan magana ta takwarar sa.

KU KARANTA: Wasu Kiristoci sun nemi Buhari yayi murabus

Karya Fayose yake yi Inji Gwamna Rochas Okorocha

Rashin lafiyar Buhari: Ashe Ayo Fayose karya yake yi?

Gwamnan ya bayyana haka ne ga ‘Yan jaridar da ke fadar Shugaban kasa a Birnin Tarayya Abuja. Kafin nan dama Jam’iyyar APC mai mulki da kuma wani Sanata da magoya bayan Shugaba Buhari sun karyata Gwamnan na Ekiti.

Mabiya addinin Kirista na Darikar Angilikan da ke Jihar Enugu sun nemi Shugaba Muhammadu Buhari yayi murabus ganin yadda rashin lafiya ta tasa shi a gaba.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Anya za a iya samun hadin kai a Najeriya kuwa ?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel