2019: Kwankwasawan jihar Katsina sun yi kira da babban murya ga Sanata Kwankwaso

- Matasan Kwankwasiyya na jihar Katsina sun yi kira ga Kwankwaso ya fito takara a 2019

- Matasan sun bukaci Kwankwaso yayi takarar shugaban kasa

Shuwagabannin darikar Kwankwasiyya reshen jihar Katsina sun yi wani taro inda suka yanke shawarar yin kira ga madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso daya fito takarar shugaban kasa a zabukan 2019.

Wannan taro na yayan Kwankwasiyya Katsinawa ya gudana ne karkashin jagoran darikar reshen jihar Katsina, Abdul M Musawa, kamar yadda jaridar Rariya ta ruwaito.

KU KARANTA: Muhimman darussa abin lura daga rayuwar marigayi Dan Baba Suntai

Bugu da kari, taron ya samu halartan shugaban matasan Kwankwasiyya na kasa, Alhaji Yahaya Musa Kwankwaso, wanda ya wakilci madugun kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.

2019: Kwankwasawan jihar Katsina sun yi kira da babban murya ga Sanata Kwankwaso

Kwankwasawan jihar Katsina

A wani rahoto da NAIJ.com ta kawo a satin daya gabata, Sanata Kwankwaso yace 2019 na Allah ne, amma idan Buhari zai tsaya takara, toh zai bashi goyon baya, inji Sanatan.

Ga sauran hotunan:

2019: Kwankwasawan jihar Katsina sun yi kira da babban murya ga Sanata Kwankwaso

Kwankwasawan jihar Katsina

2019: Kwankwasawan jihar Katsina sun yi kira da babban murya ga Sanata Kwankwaso

Kwankwasawan jihar Katsina

2019: Kwankwasawan jihar Katsina sun yi kira da babban murya ga Sanata Kwankwaso

Kwankwasawan jihar Katsina

2019: Kwankwasawan jihar Katsina sun yi kira da babban murya ga Sanata Kwankwaso

Kwankwasawan jihar Katsina

2019: Kwankwasawan jihar Katsina sun yi kira da babban murya ga Sanata Kwankwaso

Kwankwasawan jihar Katsina

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Najeriya kasar mu ta gado:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

NAIJ.com
Mailfire view pixel