Zargin cewa Buhari na nan rai ka-kwai mutu-kakwai: Nuna shaidar ka' - APC

Zargin cewa Buhari na nan rai ka-kwai mutu-kakwai: Nuna shaidar ka' - APC

- APC ta kalubalanci Ayo Fayose da ya nuna shaidar halin da Buhari yake ciki a Kasar Ingila.

- Shugaban Kasa ya tafi asibiti a Kasar Ingila ne domin Jinyar lafiyar sa.

- Mutane suna ta tofa albarkacin bakin su tun tafiyar shi asibiti, ana so a san halin da yake ciki.

Jam'iyyarr APC ta kalubalanci Gwamnan Jahar Ekiti Ayo Fayose da ya nuna shaidar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yana nan rai ka-kwai mutu-kakwai a asibiti a kasar Ingila.

Gwamna Fayose yayi zargin Buhari yana nan rai ka-kwai mutu kakwai har tsawon kwana ashirin.

Zargin cewa Buhari na nan rai ka-kwai mutu-kakwai: Nuna shaidar ka' - APC

Zargin cewa Buhari na nan rai ka-kwai mutu-kakwai: Nuna shaidar ka' - APC

Duk da haka mai magana da yawun kungiyar Malam Bolaji Abdullahi ya danganci kalaman Gwamnan a matsayin ‘tatsuniya’. Amma shi Abdullahi ya fayyana bai san halin da Buhari yake ciki ba har ya kara da cewa "A matsayi na mai magana da yawun APC bani da bayanan da zai bada takamaimai halin da Shugaban Kasa yake ciki. "

In Gwamnan yace yana da shi, toh ni bani da shi. Amma in dai Fayose yace yana da bayanan, sai a tambaye shi inda ya samo wannan bayanin.

Ku biyo mu a shafukan mu na sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel