Karya ne! Jirgin Buhari baya ajiye a garin Landan - Wata majiya

Karya ne! Jirgin Buhari baya ajiye a garin Landan - Wata majiya

Wata majiya ta musanta cewa jirgin shugaban kasa Buhari na a zaune a filin jirgin sama na Landan, inda ta bayyana cewa ba gaskiya bane cewa ana carjin jirgin Pan 4,000 a rana.

NAIJ.com ta samu labarin cewa majiyar ta bayyana cewa inda jirgin yake aje wani wuri ne mallakar Dan Najeriya kuma kyauta jirgin yake a wurin.

Karya ne! Jirgin Buhari baya ajiye a garin Landan - Wata majiya

Karya ne! Jirgin Buhari baya ajiye a garin Landan - Wata majiya

Sannan majiyar ta karyata cewa jirgin na a can Landan yana jiran Buhari inda ta bayyana cewa yana zuwa ya aje shi kwana daya kawai yayi ya dawo Najeriya.

Duk da haka abun mamaki ne yadda mutane suke ta kokarin kare Maganar duk da cewa hakan zancan farko da gaske ne, Buhari ba zaya kare masu yi masa aiki dasuka bar jirgin a nan ba.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gandireba ya kashe mai yin garkuwa da mutane na boge a kotun Legas

Gandireba ya kashe mai yin garkuwa da mutane na boge a kotun Legas

Gandireba ya kashe mai yin garkuwa da mutane na boge a kotun Legas
NAIJ.com
Mailfire view pixel