'Yan matan Chibok 2 da suka tsere sun gana da shugaban kasar Amurka Donald Trump da 'yar sa a White House

'Yan matan Chibok 2 da suka tsere sun gana da shugaban kasar Amurka Donald Trump da 'yar sa a White House

- Kwanan nan ‘yan matan Chibok guda biyu da suka tsere, Joy Bishara da Lydia Pogu sun hadu da shugaban kasar Amurka Donald Trump a White House

- Yan matan sun tsare daga kamun Boko Haram a 2014

- Sun koma Amurka ne bayan daukar nauyinsu da wata kungiyar Kiristoci ta yi

Joy Bishara da Lydia Pogu sun tsere daga kamun da ‘yan kungiyar Boko Haram sukayi a 2014. Wata kungiyar Kirista ce ta cece su sannan ta mayar da su kasar Amurka. A yanzu sun kammala makaranta, ‘yan matan sun gana da shugaban kasa Donald Trump a White House.

KU KARANTA KUMA: Babu wanda ke son mutuwa a Najeriya – ‘Yan Najeriya sun maida martini ga mutuwar Danbaba

Tun da suka koma Amurka, ‘yan matan tare da sauran ‘yan matan da suka tsere daga hannun kungiyar Boko Haram ke fuskantar sabon rayuwa. Joy da Lydia sun halarci makarantar Canyonville Christian Academy sannan kuma zasu fara jami’a nan bada jimawa ba.

'Yan matan Chibok 2 da suka tsere sun gana da shugaban kasar Amurka Donald Trump da 'yar sa a White House

'Yan matan Chibok 2 da suka tsere sun gana da shugaban kasar Amurka Donald Trump da 'yar sa a White House

Yayinda suke samun ci gaba a rayuwa, sun samu danar ziyaretar White House a ranar 28 ga watan Yuni sannan kuma sun gana da shugaban kasar Amurka Donald Trump, ‘yar sa, Iyanka da kuma mataimakin sa da kuma matar sa.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel